-
Lallai zamusha jar miya da StadiaX Airdrop
📌 Yanzu nake kara binchike akan StadiaX Airdrop, akwai kyakkawan zaton shan jar miya a airdrop dinsu gaskiya.
📌 Tsarin airdrop dinsu yana kamanceceniya dana $ARTY da mukayi kwanakin baya. Ma’ana dukkansu community base airdrop ne.
📌 Circulation supply na token dinsu zai kasance 8.5B $STADX. Achikin wannan adadin, 2.5B $STADX zasu raba a airdrop 😃
📌 Yanda suka kasafta 2.5B $STADX shine 1.5B STADX zasu bawa masu referrals. Ma’ana shine za’a rabawa wayanda akayi referral dinsu, da kuma wayanda sukayi referral dinsu. Sai kuma 500M $STADX ga wayanda suka shiga discord group dinsu, sannan sukayi quest a zealy. Akwai 250M $STADX da za’a rabawa holder, sai kuma 700M $STADX da zasu rabawa community dinsu.
📌 StadiaX Gamefi ne.
📌 Sun samu goyon bayan Polygon blockchain, Alchemy, Metamask, ZeroDev, walletconnect, da sauransu.Yanda Ake StadiaX Airdrop
1️⃣ Ku shiga link dake kasa 👇👇👇
https://stadiax.com?mwr=0a8f49d52️⃣ Daga chan kasa, zakuga wajen GENERATE CODE.
3️⃣ Zasu bukachi ku shigar da sunanku, Gmail da kuma polygon wallet address dinku.
4️⃣ Zasu tura muku confirmation mail, sai kuyi confirming.
5️⃣ Zasu Baki referral code dinku domin kuyi sharing ga wasu.
6️⃣ Ku shiga group dinsu na Discord, sannan kuyi quests dinsu.
Shikenan, sai kuma mu jira update.
Media
Photos
Videos
Audios
Files
Sorry, no items found.
Friends
Umeh Anthony
@tonic